ABin rike waya na Mota
ABin rike waya na Mota
  • SKU:
  • Availability: in stock Many in stock Out of stock You can purchase this product but it's out of stock

ABin rike waya na Mota

₦7,500.00
Tax included.
DESCRIPTION

Wannan product Yana tai makawa, Kona ce Yana da matukar mafani, musamma gamasu tafiya Wanda ba Susan location din suba, mutun zai iya dorashi akan dashboard dinsa na motar sa ko nace agaban motarsa domin duba location dinsa cikin sauki kazalika mutun zai Dora wayarshi akai domin duba location musamman yadda zamani yanuna basai kana tsaye tsayeba kana tambaya inane guri kaza ba kana bibiyar map din har inda kake so zai kaika

 

Note: Bayan order dinsa ze iya daukan sama da kwana 10 kafin ya iso saboda order dinsa zaayi a wata kasar

ADDITIONAL INFORMATION
Color: Blue, Purple, White
Size: 20, 24
Material: 100% Polyester
REVIEWS

RECENTLY VIEWED PRODUCTS

BACK TO TOP