Gps Tracker Ta Bibiyar Abu
Gps Tracker Ta Bibiyar Abu
Gps Tracker Ta Bibiyar Abu
  • SKU:
  • Availability: in stock Many in stock Out of stock You can purchase this product but it's out of stock

Gps Tracker Ta Bibiyar Abu

₦15,000.00
Tax included.
DESCRIPTION
Wannan tirakace da ake amfaani da ita domin gano inda location din Abu yake Kuma ana jona shine da waya, misali, mutum yakan iya ajiyeta a cikin mota, ko acikin board din mashin dinsa, ko ajakarsa Wanda ko ta Bata ko ansa ce mutum ya dubawa ta wayarsa zai gano in da abun sa ya shiga ko aka Kai shi, misali mota dasauransu
Note: Bayan order dinsa ze iya daukan sama da kwana 10 kafin ya iso saboda order dinsa zaayi a wata kasar
ADDITIONAL INFORMATION
Color: Blue, Purple, White
Size: 20, 24
Material: 100% Polyester
REVIEWS

RECENTLY VIEWED PRODUCTS

BACK TO TOP