Projector Me amfani da power bank
  • SKU:
  • Availability: in stock Many in stock Out of stock You can purchase this product but it's out of stock

Projector Me amfani da power bank

₦45,000.00
DESCRIPTION

Wannan karamar projecter ceh wanda girman screen dinta a kallo yakai girman Tv Plasma duk girmanta quality dinta a haska video kuma yakai HD sannan akan iya jonata da computer ko saboda Presentation ko a sakamata memory ko flash sannan ana iya jonata da Power Bank ayi kallo.

 

Note: Bayan order dinsa ze iya daukan sama da kwana 10 kafin ya iso saboda order dinsa zaayi a wata kasar

ADDITIONAL INFORMATION
Color: Blue, Purple, White
Size: 20, 24
Material: 100% Polyester
REVIEWS

RECENTLY VIEWED PRODUCTS

BACK TO TOP